Zabura 134
Waƙar haurawa.
1 Yabi Ubangiji , dukanku bayin Ubangiji
waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji .
2 Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki
ku kuma yabi Ubangiji .
3 Bari Ubangiji , Mahaliccin sama da ƙasa,
Languages