1 A kwanakin nan sai Hezekiya ya kamu da rashin lafiya har ya kusa mutuwa. Sai annabi Ishaya ɗan Amoz ya zo wurinsa ya ce, “Ga abin da
2 Hezekiya ya juya fuskarsa wajen bango ya yi addu’a ga
4 Kafin Ishaya yă bar tsakiyar filin gida, sai maganar
7 Sai Ishaya ya ce, “A kwaɓa ɓaure.” Sai aka yi haka, aka shafa wa marurun, ya kuma warke.
8 Hezekiya ya tambayi Ishaya, “Wace alama ce za tă nuna cewa
9 Sai Ishaya ya ce, “Ga alamar
10 “Ai, abu mai sauƙi ne inuwa tă yi gaba da taki goma.” In ji Hezekiya, “Gwamma dai tă koma baya da taki goma.”
11 Sai annabi Ishaya ya roƙi
12 A wannan lokaci, Merodak-Baladan ɗan Baladan sarkin Babilon ya aika wa Hezekiya wasiƙu tare da kyauta, domin ya sami labarin rashin lafiyar Hezekiya. 13 Hezekiya ya karɓi jakadun, ya nuna musu dukan abin da yake a ɗakunan ajiyarsa, azurfa, zinariya, kayan ƙanshi da mai, wurin ajiye makamansa da kuma dukan abin da aka samu a ɗakin ajiyarsa. Babu wani abu a fadansa ko a dukan mulkinsa da Hezekiya bai nuna musu ba.
14 Sai annabi Ishaya ya tafi wurin Sarki Hezekiya ya tambaye shi ya ce, “Me mutanen nan suka ce, kuma daga ina suka fito?”
15 Annabin ya yi tambaya, “Me suka gani a fadanka?”
16 Sai Ishaya ya ce wa Hezekiya, “Ka ji kalmar
19 Hezekiya ya ce, “Maganar
20 Game da sauran ayyukan mulkin Hezekiya, dukan nasarorinsa da yadda ya yi tafki da kuma bututun ruwa inda ya kawo ruwa cikin birni, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. 21 Hezekiya ya huta tare da kakanninsa. Manasse ɗansa kuma ya gāje shi.
<- 2 Sarakuna 192 Sarakuna 21 ->